BREAKING: Shugaban Kasar Azerbaijan Ya Tattauna Da Wakiliyar CMG

Kwanan nan, wakiliyar CMG ta zanta da shugaban kasar Azerbaijan Ilham Aliyev wanda ya kawo ziyarar aiki a kasar Sin. A yayin zantawar, shugaba Aliyev ya waiwayi dadadden tarihin cudanyar kasashen biyu da ma zumuncin da ke tsakaninsu, kuma ya yi imanin da cewa, kasancewar dukkansu…

Shugaban Kasar Azerbaijan Ya Tattauna Da Wakiliyar CMG …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment