Kakakin Majalisar Wakilai, Hon. Abbas Tajudeen, ya tunatar da shugaban rikon kwarya na Jihar Ribas, Bice Adimiral Ibok-Ete Ekwe Ibas, kan iya hurumin da yake da shi na shugabancin wannan rikon kwarya, karkashin dokar ta-baci a halin yanzu.
Shugaban majalisar, ya bayyana haka ne a…
Shugaban Majalisar Wakilai Ya Gargadi Kantoman Ribas …C0NTINUE READING HERE >>>>