Kasar Sin na hasashen samun karin yabanyar hatsi a shekarar nan ta 2025, da adadin da zai dara na bara wato tan miliyan 706.5, yayin da ake kara karfafa ikon kasar na samar da hatsi da sauran nau’o’in amfanin gona.
Wani rahoton da kwamitin nazarin albarkatun gona karkashin…
Sin Na Hasashen Samun Karin Yabanya A Shekarar 2025 …C0NTINUE READING HERE >>>>