Yau Litinin, an gudanar da taron shigo da jarin waje daga dukkan sana’o’i a tashar ciniki maras shinge ta Hainan na shekarar 2025 a birnin Haikou, hedkwatar lardin Hainan dake kudancin kasar Sin.
Mataimakin shugaban kasar Sin Han Zheng ya halarci taron tare da gabatar da…
Sin Na Maraba Da Masu Zuba Jari Domin Su More Damammakin Bunkasarta …C0NTINUE READING HERE >>>>