Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin, Guo Jiakun, ya bayyana a yau Laraba cewa, idan har da gaske ne Amurka ke son warware batutuwan da suka shafi karin harajin kwastam tare da kasar Sin ta hanyar tattaunawa da yin shawarwari, to dole ne ta daina yin barazana da…
Sin Ta Ce Ya Kamata Amurka Ta Tattauna Da Ita Bisa Mutuntawa Matukar Da Gaske Take …C0NTINUE READING HERE >>>>