Mataimakin zaunannen wakilin Sin dake MDD Geng Shuang ya yi jawabi a gun zaman shirya taron koli kan aiwatar da shirin kafa kasashe biyu a jiya Jumma’a 23 ga wannan wata cewa, aiki mafi muhimmanci da gaggawa shi ne tsagaita bude wuta da ceton rayukan jama’a a zirin Gaza.
Geng…
Sin Ta Jaddada Da Muhimmancin Tsagaita Bude Wuta A Zirin Gaza …C0NTINUE READING HERE >>>>