BREAKING: Sin Ta Kara Wasu Kamfanonin Amurka 12 Cikin Jerin Wadanda Ta Dakatar Da Fitar Musu Da Wasu Kayayyaki Daga Kasar Sin

Ma’aikatar cinikayya ta kasar Sin, ta ce kasar ta sanya sunayen wasu kamfanonin Amurka 12, cikin jerin sassan da ta haramta a fitar musu da kayayyakin daga kasar Sin.

 

Sanarwar ma’aikatar ta nuna cewa, tun daga karfe 12:01 na tsakar ranar 10 ga watan Afirilun nan, Sin ta dakatar…

Sin Ta Kara Wasu Kamfanonin Amurka 12 Cikin Jerin Wadanda Ta Dakatar Da Fitar Musu Da Wasu Kayayyaki Daga Kasar Sin …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment