An gudanar da bikin mika filayen wasa 4 da kasar Sin ta yi wa gyaran fuska kyauta ga kasar Senegal a jiya Juma’a, a filin wasa na Leopold Sedar Senghor dake birnin Dakar, fadar mulkin kasar.
Yayin bikin mika aikin, ministar matasa, wasanni da raya al’adu ta kasar Khady Diene…
Sin Ta Mika Filayen Wasa Da Ta Yi Wa Gyaran Fuska Ga Senegal …C0NTINUE READING HERE >>>>