Hukumar kula da zirga zirgar kumbuna masu dauke da ‘yan Sama-Jannati ta kasar Sin, ta ce da karfe 5 da mintuna 17 na yammacin gobe Alhamis, Sin za ta harba kumbon ‘yan Sama-Jannati na Shenzhou-20 daga cibiyar harba kumbuna ta Jiuquan dake arewa maso yammacin kasar Sin.
‘Yan…
Sin Za Ta Harba Kumbon ‘Yan Sama-Jannati Na Shenzhou-20 …C0NTINUE READING HERE >>>>