BREAKING: Sojojin Nijeriya Sun Yi Lugudan Wuta Kan Sansanin Ƴan Ta’adda A Borno

Rundunar Sojin Sama ta Nijeriya (NAF) a ƙarƙashin atisayen (Operation) HAƊIN KAI (OPHK) ta kai hare-hare kan sansanon ‘yan ta’adda guda biyu a yankin Sambisa da Kudancin Jihar Borno.

Harin saman, wanda aka kai ranar 15 ga Afrilu, 2025, ya biyo bayan sahihan bayanai na sirri…

Sojojin Nijeriya Sun Yi Lugudan Wuta Kan Sansanin Ƴan Ta’adda A Borno …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment