Fadar shugaban ƙasa ta kare amincewar majalisar zartarwa na yin amfani da N10bn wajen sanya na’urar samar da wutar lantarki ta hasken rana a Aso RockMai ba shugaban ƙasa shawara kan harkokin watsa labarai, Bayo Onanuga, ya kwatanta shirin da irin abin da ya faru a Fadar White House…
Sola a Villa: Bayan Sako Tinubu a Gaba, Fadar Shugaban Kasa Ta Buga Misali da Amurka …C0NTINUE READING HERE >>>>