BREAKING: Tafiyar El Rufa’i Ta Girgiza APC da Sauran Jam’iyyu, Tarin Mutane Sun Koma SDP a Gombe

Fiye da mutane 500 daga ƙaramar hukumar Akko a jihar Gombe sun sauya sheƙa daga jam’iyyun APC, PDP da NNPP zuwa jam’iyyar SDPMasu sauya sheƙar sun bayyana tsofaffin jam’iyyunsu a matsayin “Jam’iyyu marasa inganci” tare da jinjina wa SDP a matsayin mafita ga Najeriya da Gombe …

Tafiyar El Rufa’i Ta Girgiza APC da Sauran Jam’iyyu, Tarin Mutane Sun Koma SDP a Gombe …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment