Shugaban ƙasa, Bola Tinubu ya yi Allah-wadai da kisan ‘yan Arewa a yankin Uromi, da ke Jihar Edo, inda ya umarci hukumomin tsaro da su kamo waɗanda suka aikata laifin.
“Ba za a bari miyagu su ci gaba da zubar da jinin ‘yan Nijeriya ba tare da hukunta su ba. Dole ne a yi…
Tinubu Ya Ba Da Umarnin Kamo Waɗanda Suka Kashe ‘Yan Arewa A Edo …C0NTINUE READING HERE >>>>