BREAKING: Tinubu Ya Gana da Fubara a Karon Farko, ana Hasashen Dawo da Shi Ofis

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gana da Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Rivers da aka dakatar a birnin LondonWannan shi ne haduwar su ta farko tun bayan ayyana dokar ta-baci a Rivers, kuma an ce sun tattauna ne kan rikicin jiharAna sa ran Tinubu zai gana da Fubara, Nyesom Wike da ‘yan…

Tinubu Ya Gana da Fubara a Karon Farko, ana Hasashen Dawo da Shi Ofis …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment