Shugaban kasa, Bola Tinubu ya kira wani babban taron tsaro a yau Talata tare da mai bai wa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro (NSA) Nuhu Ribadu da babban hafsan tsaron kasa (CDS) Janar Christopher Musa, a fadar gidan Gwamnati da ke Abuja.
Taron dai na zuwa ne a daidai lokacin…
Tinubu Ya Gana Da Shugaban Tsaro Da Ribadu Kan Kashe-kashen Rayuka …C0NTINUE READING HERE >>>>