BREAKING: Turƙashi: Atku Ya Banƙaɗo Baɗaƙalar Sanata Akpabio da Tajudeen Abbas a Majalisar Tarayya

Abuja – Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya zargi shugabannin Majalisar Dokokin Tarayyya da zama ƴan rashawa.

Atiku ya bayyana shugabannin Majalisun ƙasa, Sanata Godswill Akpabio da Rt. Hon Tajudeen Abba a matsayin ƴan rashawa.

A wata hira da Adesuwa Osagie…

Turƙashi: Atku Ya Banƙaɗo Baɗaƙalar Sanata Akpabio da Tajudeen Abbas a Majalisar Tarayya …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment