Kawo yanzu dai kugiyoyin Arsenal da Inter Milan da Barcelona da kuma Paris St-Germain ne suka samu gurbi a wasan kusa da na karshe a Gasar Zakarun Turai wanda hakan ya sa yanzu tunani ya fara komawa kan kungiyar da za ta kafa tarihin lashe gasar, wadda ake sauya wa fasali kuma a ranar…
Wace Kungiya Ce Za Ta Lashe Kofin Zakarun Turai? …C0NTINUE READING HERE >>>>