Hukumar shirya jarrabawar kammala Sakandire a Yammacin Afrika (WAEC) ta Nijeriya ta sanar da cewa ta kwace lasisin makarantu 574 da aka samu da laifin aikata maguɗi a jarrabawar.
Hukumar ta bayyana cewa waɗannan makarantu ba za su iya gudanar da jarrabawa ba, koda yake jarrabawar…
WAEC Ta Kwace Lasisin Makarantu 574 Sakamakon Satar Amsa …C0NTINUE READING HERE >>>>