A yayin gudanar da taron tattauna al’amuran da suka shafi rangwamen kasuwanci na hukumar cinikayya ta duniya wato WTO a ranar 29 ga watan Afrilu, wakilin Sin ya zargi wasu jami’an gwamnatin kasar Amurka da yada jita-jita kan kasar Sin a fannin samar da kayayyaki fiye da kima, tare…
Wakilin Sin Ya Yi Tir Da Matakan Amurka Na Karin Harajin Kwastam A Taron WTO …C0NTINUE READING HERE >>>>