Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya sanar da soke takardun mallakar filaye 4,794 saboda rashin biyan kudin haraji sama da shekaru arba’in.
A cikin wani jawabi da aka gabatar, an bayyana cewa masu mallakar kadarorin a muhimman gundumomi da suka hada da Central Area,…
Wike Ya Kwace Filaye 4,794 A Abuja Saboda Rashin Biyan Kudin Ka’ida …C0NTINUE READING HERE >>>>