Yau Litinin, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yi kira da hada karfin dukkan mutanen dake da aikin yi, wadanda ke aiki tukuru bisa kankan da kai, domin ganin tabbatuwar burin farfado da kasar Sin a zahiri.
Shugaban ya bayyana hakan ne yayin taron murnar cika shekaru 100 da kafuwar…
Xi Jinping Ya Bukaci A Hada Karfi Wajen Farfado Da Kasar Sin …C0NTINUE READING HERE >>>>