Shugaban majalisar dokokin kasar Fiji Filimone Jitoko, ya ce yadda kasar Sin ta samar da nagartattun manufofi, da samun nasarar kawar da fatara, da inganta tsarin dimokradiyya, ta yadda za ta shafi dukkan bangarorin zaman al’umma, sun kasance abin koyi ga kasarsa.
Filimone Jitoko, ya…
Ya Kamata A Koyi Fasahohin Da Kasar Sin Ta Samu A Fannin Raya Kasa …C0NTINUE READING HERE >>>>