BREAKING: Yadda Ake Fitar Da Zakkar Fidda Kai Da Sallar Idi

Zakatul Fidir, ma’ana Zakkar Shan Ruwa ita ce da Hausa wasu ke ce mata Zakkar Fidda Kai. Zakkar wajibi ce a kan kowane Musulmi, yaro ko babba, namiji ko mace, da ko bawa. Ta wajaba a kan mutum da wadanda suke karkashinsa, wato wadanda ciyar da su yake kansa. Matansa da ‘ya’yansa…

Yadda Ake Fitar Da Zakkar Fidda Kai Da Sallar Idi …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment