BREAKING: Yadda Za A Yi Karon Batta A Emirates

Ƙungiyoyin ƙwallon ƙafa na Arsenal da Real Madrid za su kara yau Talata a filin wasa na Emirates a wasan kusa da na ƙarshe na gasar Zakarun Turai, bayan shekara 19 da suka wuce tun haɗuwarsu ta ƙarshe.

A baya-bayan nan, Arsenal ta lallasa PSV da ci 9-2 a wasannin zagaye biyu,…

Yadda Za A Yi Karon Batta A Emirates …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment