Assalamu alaikum masu karatu, barkanmu da sake haduwa da ku a wannan makon a cikin shirin na mu mai farin jini da albarka na Girki Adon Mata.
A yau shafin na mu zai koya musu yadda hada garin sakwara.
Da farko za ki samu Doya ki wanke kasar bayanta sosai, sai ki yayyanka ta a kwance…
Yadda Za Ki Hada Garin Sakwara …C0NTINUE READING HERE >>>>