BREAKING: ‘Yan Bindiga Sun Kai Hari cikin Dare a Sokoto, an tafka barna

Ƴan bindiga ɗauke da makamai sun kai harin ta’addanci a jihar Sokoto da ke yankin Arewa maso Yammacin NajeriyaMiyagun ƴan bindigan sun farmaki ƙauyen Illela-Baraya da ke ƙaramar hukumar Gwadabawa a daren ranar Juma’a, 25 ga watan Afirilun 2025A yayin harin da ƴan bindigan suka kai…

‘Yan Bindiga Sun Kai Hari cikin Dare a Sokoto, an tafka barna …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment