BREAKING: ‘Yan Boko Haram Na Ci Gaba Da Mamaye Sassan Jihar Borno -Zulum

Gwamnan Jihar Borno, Babagana Zulum, ya koka da sake bullar kungiyar Boko Haram a jihar, yana mai cewa sabbin hare-haren na nuni da cewa gwamnati na kara samun nakasu a shirin samar da zaman lafiya.

Zulum ya bayyana haka ne a ranar Talata a yayin wani taro na musamman kan tsaro da aka…

‘Yan Boko Haram Na Ci Gaba Da Mamaye Sassan Jihar Borno -Zulum …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment