Tsohon Ministan Matasa da Wasanni, Solomon Dalung, ya ce yawancin ‘yan siyasa da ke sauya sheƙa zuwa jam’iyyar APC mai mulki suna yin hakan ne saboda tsoro, ba don kishin jama’a ba.
Ya faɗi haka ne a ranar Talata yayin wani shiri mai suna The Morning Brief a tashar…
‘Yan Siyasa Na Komawa APC Don Buƙatar Kansu, Ba Don Jama’a Ba …C0NTINUE READING HERE >>>>