BREAKING: ‘Yan Ta’adda Sun Hallaka Mutum 8 Da Bam A Borno

Aƙalla mutane takwas ne suka rasa rayukansu yayin da wasu uku suka jikkata, sakamakon fashewar bama-bamai a ƙaramar hukumar Gamboru Ngala a Jihar Borno.

Majiyoyi sun bayyana cewa fashewar ta faru ne da misalin ƙarfe 11 na safiyar Litinin, yayin da wasu motoci daga Rann, hedikwatar…

‘Yan Ta’adda Sun Hallaka Mutum 8 Da Bam A Borno …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment