‘Yan bindiga sun afka gidan Hakimin Aboro, Alhaji Shuaibu Suleiman Galadima, inda suka sace matarsa Harira da ‘yarsa Maryam Lamarin ya jefa al’umma cikin firgici, yayin da yunkurin ceto wadanda aka sace ya jawo mutuwar wani matashi da kuma jikkata wani Mazauna garin sun roƙi…
‘Yan Ta’adda Sun Kutsa Gidan Basarake da Bindigogi, Sun Sace Matarsa da ‘Yarsa …C0NTINUE READING HERE >>>>