BREAKING: ‘Yan Ta’adda Sun Tarwasta Gadar Mandafuma A Jihar Borno

Wasu yan ta’adda wadanda ake zargin suna da alaka da kungiyar ISWAP reshen Boko Haram, sun yi amfani da bam wajen tarwatsa gadar Mandafuma, wadda ke kan hanyar Biu zuwa Damboa, a jihar Borno, da misalin karfe 2:20 na wayewar ranar Talata.

 

Kamar yadda majiyar mai sharhi kan…

‘Yan Ta’adda Sun Tarwasta Gadar Mandafuma A Jihar Borno …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment