BREAKING: ‘Yansanda Sun Ƙwato Bindigogi Da Tabar Wiwi A Zamfara Bayan Artabu Da ‘Yan Bindiga

Rundunar ‘yansandan Jihar Zamfara ƙarƙashin jagorancin Kwamishina CP Ibrahim Balarabe Maikaba, ta samu nasarar ƙwato bindigu da kayan miyagun laifuka a ƙaramar hukumar Anka, bayan fafatawa da ‘yan bindiga.

Kakakin rundunar, DSP Yazid Abubakar ne, ya bayyana cikin wata sanarwa…

‘Yansanda Sun Ƙwato Bindigogi Da Tabar Wiwi A Zamfara Bayan Artabu Da ‘Yan Bindiga …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment