Gwamnatin Jihar Yobe ta bayyana ɗaukar matakan tsaro na musamman don tabbatar da tsaron rayuka da dukiyoyin al’umma a lokacin bikin Sallar Azumi. Wannan mataki ya biyo bayan tattaunawar tsaro da Gwamna Mai Mala Buni ya gudanar tare da manyan jami’an tsaro a Fadar Gwamnatin Jihar…
Yobe Ta Bayyana Ɗaukar Matakan Tsaro A Lokacin Bikin Sallah …C0NTINUE READING HERE >>>>