Kwamitin ganin wata na fadar sarkin musulmi ya tunatar da batun fara duban jinjirin watan Shawwal yau Asabar, 29 ga watan Ramadan, 1446HKwamitin ya bukaci duk wanda Allah ya sa ya ga watan ya tura sakon sunnasa, wuri da lokaci zuwa lambobin 08020878075, 09096369117Masana ilimin taurari…
“Za a ga Wata Yau?”: Fadar Sarkin Musulmi Ta Fitar da Sanarwa ana Shirin Fara Duban Watan Sallah …C0NTINUE READING HERE >>>>