Fadar Vatican ta tabbatar da cewa a ranar Asabar za a gudanar da jana’izar Fafaroma Francis a babbar cocin St. Peter’s Basilica.
Wannan na zuwa ne bayan rasuwarsa a safiyar ranar Litinin yana da shekaru 88, sakamakon rashin lafiyar da ta haɗa da bugun zuciya da kuma matsalar…
Za A Yi Jana’izar Fafaroma Francis A Ranar Asabar A Vatican …C0NTINUE READING HERE >>>>