Shugaban Kamfanin Man Fetur na kasa NNPCL, Bayo Ojulari, ya sanar da shirye-shiryen dawo da ayyukan ci gaba da neman Man a Kolmani, da ke a yankin Arewa maso Gas.
Idan za a iya tunawa, a ranar 22 na watan Nuwambar 2022 ne, tsohuwar Gwamnatin Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ta kaddamar…
Za Mu Ci Gaba Da Aikin Neman Man Fetur Arewacin Nijeriya — Ojulari …C0NTINUE READING HERE >>>>