Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun kona masallacin Juma’a, asibitin kula da lafiya da gidaje fiye da goma a Biyabiki, ZamfaraHare-haren sun faru ne da misalin karfe 8 na dare a ranar Asabar, a matsayin ramuwar gayya kan kisan ‘yan uwan Adamu AlieroShaidu sun ce ba a yi garkuwa ko…
Zamfara: Bayan Kisan Ɗan Bindiga, Miyagu Sun Dauki Fansa, Sun Kona Masallacin Juma’a …C0NTINUE READING HERE >>>>