Dan wasan kwallon tebur ta Snooker daga kasar Sin Zhao Xintong ya zamo dan nahiyar Asiya na farko da ya lashe gasar Snooker ta kasa da kasa, bayan ya yi nasara kan abokin fafatawarsa Mark Williams dan yankin Wales da maki 18 da 12, a wasan karshe da suka buga jiya Litinin.
Yanzu…
Zhao Xintong Ya Zamo Dan Nahiyar Asiya Na Farko Da Ya Lashe Gasar Snooker Ta Kasa Da Kasa …C0NTINUE READING HERE >>>>