Shamsuddeen Bala Mohammed ya bukaci Seyi Tinubu ya tallafa wa matasan Bauchi da ayyukan yi da jari maimakon raba abinci ‘Dan gwamnan ya ce matasan Bauchi suna bukatar horo a fannin sana’o’i da fasahar zamani, ciki har da cinikayyar kirifto don dogaro da kansuSeyi Tinubu yana rangadi…
‘Dan Gwamna Bala Mohammed Ya Gargadi Seyi Tinubu kan Raba Abinci a Bauchi …C0NTINUE READING >>>>