Matatar Dangote za ta dakatar da sayar da kayayyakin man fetur a cikin Najeriya saboda dakatar da sayar mata da danyen mai a Naira Wannan mataki ya biyo bayan yadda tattaunawar sabunta yarjejeniyar sayar da danyen man ya ci tura bayan wacce ake da ita a baya ta kareAmma rahotanni sun…
Dangote Zai Bar Saida Fetur a Najeriya, NNPCL Ya Tsaida Yarjejeniyar Ciniki da Naira …C0NTINUE READING >>>>