EFCC Ta Ƙwato Naira Biliyan 365.4 A Shekarar 2024

Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa (EFCC), ta bayyana cewa ta ƙwato Naira biliyan 365.4 a shekarar 2024 tare da samun nasara kan mutane 4,111 da aka gurfanar a kotu.

Shugaban hukumar, Ola Olukayode, ya jinjina wa ma’aikatansa kan sadaukar da kai da suka yi don cimma waɗannan…

EFCC Ta Ƙwato Naira Biliyan 365.4 A Shekarar 2024 …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment