Hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arzikin ƙasa zagon kasa (EFCC) ta kama babban Akanta-janar na jihar Bauchi, Alhaji Sirajo Mohammed Jaja, kan zargin almundahanar naira biliyan 70.
Binciken Jaridar LEADERSHIP ya nuna cewa an kama Jaja ne a ranar Laraba a Abuja tare da wasu mutum…
EFCC Ta Cafke Akanta-janar Na Jihar Bauchi Kan Zargin Badaƙalar Naira Biliyan 70 …C0NTINUE READING HERE >>>>