El Rufai Ya Tono Yadda Ake Ruf da Ciki da Kudin Kaduna a Mulkin Uba Sani

Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya ci gaba da zarge-zarge kan gwamnatin Uba SaniEl-Rufai ya yi zargin cewa gwamnatin Uba Sani na ruf da ciki da kuɗaɗen Kaduna, musamman na ƙananan hukumomiTsohon gwamnan ya nuna cewa suna sane da yadda ake karkatar da kuɗaɗen…

El Rufai Ya Tono Yadda Ake Ruf da Ciki da Kudin Kaduna a Mulkin Uba Sani …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment