إياك نستعينُ : أَي نطلبُ العَونَ مِنْكَ عَلَى الْعِبَادَةِ وَ عَلَى جَمِيْعِ أُمُوْرِنَا
Fassara:
“Kuma Kai kaɗai muke neman taimakonka:wato a wurinka kaɗai muke neman taimako a bisa bauta Maka Kai ɗai,…
Fa’ida Daga Tafsirin Alƙur’ani Na Ibnu Juzai [10] …C0NTINUE READING >>>>