Gwamma Nwifuru Ya Sauke Fushinsa kan Kwamishinoni 3 da Suka Ƙi Halartar Taro

Ebonyi – Gwamnan jihar Ebonyi, Francis Nwifuru, ya dakatar da kwamishinoni uku daga aiki na tsawon wata guda saboda rashin halarta taron majalisar zartarwa.

Gwamna Nwifuru ya ɗauki wannan mataki bayan kwamishinonin sun yi fashin taron kuma ba tare da sun yanki wani uzuri ba.

Jaridar…

Gwamma Nwifuru Ya Sauke Fushinsa kan Kwamishinoni 3 da Suka Ƙi Halartar Taro …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment