Jihohin Da Aka Taɓa Sanya Dokar Ta-ɓaci A Nijeriya

Tun bayan dawowar mulkin dimokuraɗiyya a 1999 a Nijeriya, an taɓa sanya dokar ta-ɓaci a wata jiha sau ɗaya kacal.

 

A ranar 18 ga watan Mayu, 2004, a zamanin Shugaba Olusegun Obasanjo, an ayyana dokar ta-ɓaci a Jihar Filato.

Wannan mataki ya sa aka dakatar da Gwamna Joshua…

Jihohin Da Aka Taɓa Sanya Dokar Ta-ɓaci A Nijeriya …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment