Abuja, Najeriya —
A yau Alhamis, Majalisar Dattawan Najeriya ta dakatar da Sanata mai wakiltan Kogi ta tsakiya, Sanata Natasha Akpoti Uduaghan har na tsawon wattani 6 a kan laifin kin amincewa da kujerar da aka ba ta a zauren Majalisar.
An kwashi lokaci mai tsawo ana muhawara kan batun…
Majalisar Dattawan Najeriya Ta Dakatar Da Sanata Natasha Akpoti Uduaghan Tsawon Watanni 6 …C0NTINUE READING >>>>