Majalisar Zartarwar Najeriya Ta Amince Da Kashe ₦10.3bn Kan Magungunan Kanjamau

washington dc — 

A jiya Laraba, majalisar zartarwar tarayyar Najeriya ta amince da kashe kimanin naira biliyan 10.3 domin sayo magungunan rage karsashin cutar kanjamau, dana auna ciwon sukari da sauran muhimman bukatun kiwon lafiya.

Ministan lafiya da walwalar al’umma, Dr. Ali Pate, wanda…

Majalisar Zartarwar Najeriya Ta Amince Da Kashe ₦10.3bn Kan Magungunan Kanjamau …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment