MURIC Ta Tono Wata Jami’a a Najeriya da Ake Tilasta wa Ɗalibai Musulmai Zuwa Coci

Kungiyar MURIC ta zargi jami’ar Adeleke da hana dalibai Musulmi gudanar da ibadun Ramadan, tare da tilasta musu halartar cocin jami’arMURIC ta ce jami’ar ta katse sallar tarawihi da dalibai suka gudanar, tare da gargaɗinsu da kada su sake yin hakan a harabar makarantarKungiyar ta…

MURIC Ta Tono Wata Jami’a a Najeriya da Ake Tilasta wa Ɗalibai Musulmai Zuwa Coci …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment