Osun: Majalisa Za Ta Yi Gyara a Tsarin Auren Addinin Musulunci, Kudiri Ya Kai Karatu na 2

Majalisar dokokin jihar Osun ta amince da kudirin doka na gyara tsarin auren Musulmi da na ƴan gargajiya, ya tsallaka zuwa karatu na biyuSabon kudirin dai zai kawo gyara a yanayin auren Musulmi ta yadda za a rika ba ma’aurata takardar shedar aure a hukumanceA zaman ƴan Majalisar na…

Osun: Majalisa Za Ta Yi Gyara a Tsarin Auren Addinin Musulunci, Kudiri Ya Kai Karatu na 2 …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment